MAIDAJI GLOBAL SERVICES

MAIDAJI GLOBAL SERVICES.

Ina masu Bukatar Sayen Kaya masu amfani da Wutar Lantarki, ko Babban injimi?

Tau ga Sauki yazo kusa garzayo Sabon Kamfanin Maidaji Global Services Dake Da Babban ofishin shi a Garin Birnin Kebbi a Jahar Kebbi Kan Titin Bello way hannun Riga da Gidan Wazirin Gwandu.

Domin samun 
1. Ac Babba ko qarami.
2. TV plasma babba ko karama.
3. Generator.
4. Dutsin guga.
5. Tukunyar aza ruwan Zafi Mai dauke da hita.

Dadai Sauran su.

Domin Karin Bayani zaku iya Kiran wadannan Numbobi kamar Haka 
07031283138, 07034729696.

Mun Gode
Sai kunzo.

Comments

Popular posts from this blog

Kebbi Guber: Kebbi Tribunal Admits Original Certificates Of Deputy Governor.

MATAIMAKIN GWAMNAN JIHAR KEBBI SANATA UMAR TAFIDA YA KARBI BAKUNCIN SHUWAGABANNIN KUNGIYAR KANSILOLI TA JIHAR KEBBI