MATAIMAKIN GWAMNAN JIHAR KEBBI SANATA UMAR TAFIDA YA KARBI BAKUNCIN SHUWAGABANNIN KUNGIYAR KANSILOLI TA JIHAR KEBBI

MATAIMAKIN GWAMNAN JIHAR KEBBI SANATA UMAR TAFIDA YA KARBI BAKUNCIN SHUWAGABANNIN KUNGIYAR KANSILOLI TA JIHAR KEBBI

Maigirma Mataimakin Gwamnan Jihar kebbi, Sanata Umar Abubakar Tafidan Kabi OFR, ya karbi bakuncin Shugabancin Kungiyar Kansiloli na jihar kebbi.

Da yake jawabi shugaban kungiyar ta kansilolin na jihar kebbi, yace sun kawo wannan ziyarar ne domin taya murnar kama aiki da Kuma sada zumunci, kansilan ya kara da cewa kungiyar su ta shirya tsaf domin bayar da hadin kai don nasarar Gwamnatin Comrade Dr. Nasir Idris Kauran Gwandu da Sanata Umar Abubakar Tafidan Kabi.

Mataimakin Gwamnan ya nuna jindadin shi tare da yin godiya matuka bisa ga irin mutuntawar da kungiyar tayi mishi ya Kuma basu tabbacin goyon bayan shi a duk lokacin da bukatar hakan ta taso.

Hon. Yahaya Danjada Arg.
SSA ON NEW MEDIA
5/06/2023

Comments

Popular posts from this blog

Kebbi Guber: Kebbi Tribunal Admits Original Certificates Of Deputy Governor.

KBSG DISTRIBUTES N200M LIVELIHOOD GRANTS TO 2,000 BENEFICIARIES

KEBBI STATE GOVERNMENT CONDOLES WITH THE FAMILY OF LATE JOURNALIST.