GAISUWAR RASUWA

GAISUWAR RASUWA 

Mataimakin Gwamnan Jihar kebbi, Sanata Umar Abubakar Tafidan Kabi, OFR. Ya ziyarci gidan Margayi Alh. Zubairu  Malami, Wanda yake kane ga Maigirma tsohon ministan shari'a Alh. Abubakar Malami SAN.

Mataimakin Gwamnan yayi addu'ar neman gafara ga mamacin ya Kuma roki Allah da ya bashi aljannah firdausi.

Hon. Yahaya Danjada Arg.
SSA ON NEW MEDIA

Comments

Popular posts from this blog

Kebbi Guber: Kebbi Tribunal Admits Original Certificates Of Deputy Governor.

MATAIMAKIN GWAMNAN JIHAR KEBBI SANATA UMAR TAFIDA YA KARBI BAKUNCIN SHUWAGABANNIN KUNGIYAR KANSILOLI TA JIHAR KEBBI