Posts

Maigirma Gwamnan Jihar Kebbi Sen. Abubakar Atiku Bagudu ya Sabunta Katinsa ta Memba a Jam'iyar Apc.

Image
Maigirma Gwamnan Jihar Kebbi Sen. Abubakar Atiku Bagudu ya Sabunta Katinsa ta Memba a Jam'iyar Apc. A Yau ne Maigirma Gwamnan Jihar Kebbi Sen. Abubakar Atiku Bagudu ya yanka Sabuwar Katin Rejistan Katin Zama Memba na Jam'iyar Apc a Mazabarsa ta Nasarawa II a Runfar Malam Mai Alelu dake Birnin Kebbi Mai Lambar 006. Kuma daga yau an fara yin Rejistar Katin zama Memba a Jam'iyar Apc a Jihar Kebbi Ina anka Gudanar da yin Rejistar Katin Jam'iyar Apc a Karkashin Kwamitin Jam'iyar Apc na Kasa Karkashin Jagorancin Prof. Sani Yahaya.  Daga Zaidu Bala Kofa Sabuwa Birnin Kebbi.

Tour on some of the Governor Bagudu Developmental Projects

Image
Tour on some of the Governor Bagudu Developmental Projects:  This is Aliero International Onion Market in Aliero local government of kebbi state.Constructed by Kebbi State Government under the leadership of His Excellency Senator Abubakar Atiku Bagudu By  Sani Twoeffect Yauri Kebbi State New media

SENATOR ATIKU ABUBAKAR BAGUDU EPITOMIZES HARD - WORK, HONESTY AND GOOD GOVERNANCE

Image
SENATOR ATIKU ABUBAKAR BAGUDU EPITOMIZES HARD - WORK, HONESTY AND GOOD GOVERNANCE: Kebbi State is endowed with the leader who by all yard - sticks represents a  perfect example of Hard -  work, Honesty and Good Governance. The combination of these traits in the  personality of His Excellency Senator Atiku Abubakar Bagudu makes him tick and transformed Kebbi state into a towering state and a beauty to behold. Governor Bagudu inherited a state with the steady but very slow development in all ramifications. Being a sound (Development) Economist with the International exposure he firstly diversified our states's economy thereby creating a gradual departure from absolute dependence upon salaries or monthly allocation from Federation Account. Kebbi was hitherto, a salary dependant state, but it is now synonymous to rice pyramids, Fish production and general agriculture.  To buttress up Kebbi state agrarian status and leading position, the biggest Rice milling company is lo...

Daurin Aure

Image
Daurin Aure Maigirma Sanata Umar Abubakar (Tafidan Kabi)  OFR, ya halarci daurin Aure d'anshi Ahmad Sani Baraya da Malama Balkisu Lauwal Bachaka a masallacin juma'a dake bakin gidan Mai Martaba Sarkin Kabin Argungu, Tafidan yayi addu'ar neman samun zaman lafiya da zuri'a dayyaba ga ma'auratan.

BUKIN YAYE DALIBBAI 21 NA MADRASATUL UMAR IBNUL KHADDAB LITAHFIZUL QUR'AN WADDARASATIL ISLAMIYYA GWADANGAJI, BIRNIN KEBBI, JAHAR KEBBI

Image
BUKIN YAYE DALIBBAI 21 NA MADRASATUL UMAR IBNUL KHADDAB LITAHFIZUL QUR'AN WADDARASATIL ISLAMIYYA GWADANGAJI, BIRNIN KEBBI, JAHAR KEBBI . A yau Assabar 17-10-2020 aka gudanar da bukin yaye Dalibbai 21 na Makarantar Umar Dan Khaɗɗab dake Gwadangaji, anan cikin garin Birnin Kebbi. Bukin yasami halartar Mai girma Khadimuddeen Alh Faruku Musa Yaro (Enabo) da 'yan tawagarshi da suka haɗa da: Alh Yusuf Musa Yaro Alh Ismail Mabo  Alh Misbahu Aliyu Alh Haruna Ladan Alh Aminu Kura  Alh Usman Osho Alh Atiku Yaro Dayake jawabi, Mai girma Khadimudden, ya jawo hankalin iyaye kan halartar irin wannan taron na addini saboda muhimmancinshi a wajen Mahalicci. Ya ƙara da cewa shirye yake a duk lokacin hidimar addini ta tashi. Haka kuma ya bada tashi gudunmuwar kamar haka: Alh Faruku Musa Yaro -- Kyautar Naira Dubu Ashirin (#20,000) ga kowanne Dalibi su 21 Kyautar Umrah ga waɗanda zasu ci gasar dake tafe shekara mai zuwa. Kyautar Naira #10,000 ga wata Daliba macce wacce tayi nasiha. K...

SANATA TAFIDA YA HALARCI DAURIN AURE JAMAL IDRIS KOKO A GARIN SAKKWATO

Image
Maigirma Sanata Umar Abubakar Tafidan Kabi, ya halarci daurin auren Alh. Jamal Idris koko a garin Sakkwato yau assabar.  Sanatan yayi addu'a ga ma'auratan tareda roka musu Allah ya basu zaman lafiya da zuri'a dayyaba.

SANATA TAFIDA YA HALARCI DAURIN AUREN JAMAL IDRIS KOKO DA AKA GUDANAR YAU A GARIN SAKKWATO.

Image
Maigirma Sanata Umar Abubakar Tafidan Kabi, ya halarci daurin auren Alh. Jamal Idris koko a garin Sakkwato yau assabar.  Sanatan yayi addu'a ga ma'auratan tareda roka musu Allah ya basu zaman lafiya da zuri'a dayyaba.