SANATA TAFIDA YA HALARCI DAURIN AURE JAMAL IDRIS KOKO A GARIN SAKKWATO

Maigirma Sanata Umar Abubakar Tafidan Kabi, ya halarci daurin auren Alh. Jamal Idris koko a garin Sakkwato yau assabar. 

Sanatan yayi addu'a ga ma'auratan tareda roka musu Allah ya basu zaman lafiya da zuri'a dayyaba.

Comments

Popular posts from this blog

Kebbi Guber: Kebbi Tribunal Admits Original Certificates Of Deputy Governor.

MATAIMAKIN GWAMNAN JIHAR KEBBI SANATA UMAR TAFIDA YA KARBI BAKUNCIN SHUWAGABANNIN KUNGIYAR KANSILOLI TA JIHAR KEBBI