Daurin Aure

Daurin Aure

Maigirma Sanata Umar Abubakar (Tafidan Kabi)  OFR, ya halarci daurin Aure d'anshi Ahmad Sani Baraya da Malama Balkisu Lauwal Bachaka a masallacin juma'a dake bakin gidan Mai Martaba Sarkin Kabin Argungu, Tafidan yayi addu'ar neman samun zaman lafiya da zuri'a dayyaba ga ma'auratan.

Comments

Popular posts from this blog

Kebbi Guber: Kebbi Tribunal Admits Original Certificates Of Deputy Governor.

MATAIMAKIN GWAMNAN JIHAR KEBBI SANATA UMAR TAFIDA YA KARBI BAKUNCIN SHUWAGABANNIN KUNGIYAR KANSILOLI TA JIHAR KEBBI