Maigirma Gwamnan Jihar Kebbi Sen. Abubakar Atiku Bagudu ya Sabunta Katinsa ta Memba a Jam'iyar Apc.

Maigirma Gwamnan Jihar Kebbi Sen. Abubakar Atiku Bagudu ya Sabunta Katinsa ta Memba a Jam'iyar Apc.

A Yau ne Maigirma Gwamnan Jihar Kebbi Sen. Abubakar Atiku Bagudu ya yanka Sabuwar Katin Rejistan Katin Zama Memba na Jam'iyar Apc a Mazabarsa ta Nasarawa II a Runfar Malam Mai Alelu dake Birnin Kebbi Mai Lambar 006.

Kuma daga yau an fara yin Rejistar Katin zama Memba a Jam'iyar Apc a Jihar Kebbi Ina anka Gudanar da yin Rejistar Katin Jam'iyar Apc a Karkashin Kwamitin Jam'iyar Apc na Kasa Karkashin Jagorancin Prof. Sani Yahaya. 


Daga Zaidu Bala Kofa Sabuwa Birnin Kebbi.

Comments

Popular posts from this blog

MATAIMAKIN GWAMNAN JIHAR KEBBI SANATA UMAR TAFIDA YA KARBI BAKUNCIN SHUWAGABANNIN KUNGIYAR KANSILOLI TA JIHAR KEBBI

Kebbi Guber: Kebbi Tribunal Admits Original Certificates Of Deputy Governor.

AL-UMMAR GARIN RINAYE DAKE GARIN GWANDU SUN ZIYARCI KWAMISHINAN KANA NAN HUKUMOMI DA MASARAUTU NA JIHAR KEBBI