TAWAGAR GWANNATIN JAHAR KEBBI TA ZIYARCI AL'UMMAR GARIN NAMAN GOMA DAKE MAZABAR MARUDA A KARAMAR HUKUMAR MULKI TA GWANDU.
TAWAGAR GWANNATIN JAHAR KEBBI TA ZIYARCI AL'UMMAR GARIN NAMAN GOMA DAKE MAZABAR MARUDA A KARAMAR HUKUMAR MULKI TA GWANDU.
Kwamishinan Kananan Hukumomi da Masarautun Jahar Kebbi Rt. Hon Hassan Shallah, Shugaban Hukumar agajin Gaugawa na Jahar Kebbi Alh Sani Dodo Dodo tareda Shugaban Karamar Hukumar Mulki ta Gwandu Engr Hello Atiku Kurya sun ziyarce Garin a yau Larba 08/09/2020 domin ganiwa Idanun su Abinda yafaru Amadadin Maigirma Gwamnan Jahar Kebbi Sanata Abubakar Atiku Bagudu MATAWALLEN GWANDU.
Haka Kuma Kwamishinan yabada Gudummuwar 100,000 ga Al'ummar Garin Naman Goma domin susai Fure water sudinga amfani dasu kasancewar rijiyoyin su sun Lalace Baki Daya sanadiyar wannan Matsalar.
Rahoton
Yahuza Zaki Gwandu
Babban Mataimaki na Musamman Ga Maigirma Gwamnan Jahar Kebbi Sanata Abubakar Atiku Bagudu MATAWALLEN GWANDU.
Comments
Post a Comment