BUKIN KADDAMARDA SHUWAGABANNIN KUNGIYAR MANOMAN AMANA DA NAU'O'AN ABINCI DA SAKAI TA KASA (AFGASAN) NA ZARIA, JAHAR KADUNA.
BUKIN KADDAMARDA SHUWAGABANNIN KUNGIYAR MANOMAN AMANA DA NAU'O'AN ABINCI DA SAKAI TA KASA (AFGASAN) NA ZARIA, JAHAR KADUNA.
A yau Assabar 05-09-2020 aka kaddamar da Shuwagabannin Ƙungiyar Manoman Amana da sauran Nau'o'an abinci ta Ƙasa (AFGASAN) wanda ya gudana a Garin Zaria, Jahar Kaduna, Najeriya.
Bukin kaddamarwar yasamu halartar Mai Girma Hadimi na Musamman (P.A) ga Mai Girma Gwamnan Kebbi, Alh Faruku Musa Yaro Enabo (Jagaban Gwandu) tareda 'yan tawagarshi.
Dayake nashi jawabi Mai girma Jagaban Gwandu, yayi godiya ga wannan karimci da sukayi gareshi na gayyatarshi tareda karammashi na sahun Amintattun wannan ƙungiyar, yakuma ƙara da cewa a shirye yake na ganin yabada tashi gudunmuwa domin samun dawwammen cigaba ga wannan Ƙungiyar.
Daga cikin wadanda sukayi mishi rakiya akwai:
Alh Abdulkareem Dandare AD
Alh Abdullahi Andarai
Hon Nasiru Umar Longu
Alh Malami Abubakar Kush
Alh Dawisu Mohammed
Alh Babangida Sarki
Alh Bello Danƙane
Alh Atiku Chiroma
Da sauran shuwagabanninsu na wannan Ƙungiyar na Jahar Kebbi.
Comments
Post a Comment