Posts

KEBBI DEPUTY GOV. ORDERS RELEASE OF RELIEF MATERIALS TO VICTIMS OF WINDSTORM IN ZAURO

Image
KEBBI DEPUTY GOV. ORDERS RELEASE OF  RELIEF MATERIALS TO VICTIMS OF WINDSTORM IN ZAURO Deputy Governor of Kebbi State, Senator Umar Abubakar Tafidan Kabi has directed State Emergency Management Agency (SEMA) to hasten assessment of affected houses and provide relief materials such as zinc roofing sheets, cement and other items to victims of windstorm in Zauro town to enable them resettle to their homes immediately. This was as a result of heavy windstorm which blew-off roofs and walls of over 100 houses at Zauro town in Birnin Kebbi local government area of Kebbi state. The Deputy Governor gave directive when he was conducted round to the affected houses  by Representative of District Head of Zauro, Alhaji Muhammad Dikko and Special Adviser to the Governor on Special Duties, Hon. Shafi'u Abubakar Zauro. Senator Umar Abubakar who sympathized with victims on behalf of the State Governor, Dr. Nasir Idris Kauran Gwandu over the unfor...

DEPUTY GOVERNOR CONDOLED WITH THE PEOPLE ALLE-KWARA OF LAILABA VILLAGE

Image
DEPUTY GOVERNOR CONDOLED WITH THE PEOPLE ALLE-KWARA OF  LAILABA VILLAGE  The Deputy Governor of Kebbi State, Senator Umar Abubakar Tafidan Kabi, has condoled the people of  Alle-kwara village in Lailaba district of Argungu Local government over the death and injuries recorded from the recent thunder storm that hits the village. At least  3 people died and six (6) injured from the incident. The injured are recieving treatment in the hospital. The Deputy Governor  visited the Village in order to condole with the family and relatives of the victims. He also provided financial support of three million five hundred thousand naira (N3,500,000) to the families of those who lost their lives and those that are recieving medical treatment. Yahaya Danjada Arg. SSA NEW MEDIA

KEBBI DEPUTY GOV. LEADS STATE MINISTERIAL BRIEFINGS

Image
KEBBI DEPUTY GOV. LEADS STATE MINISTERIAL BRIEFINGS The Deputy Governor of Kebbi State, Senator Umar Abubakar Tafidan Kabi continues receiving briefs by Ministries, Departments and Agencies (MDAs) on behalf of the State Governor at Presidential Lodge, Birnin Kebbi. This is in keeping  with the directive of the State Governor, Dr. Nasir Idris Kauran Gwandu. The Deputy Governor is being assisted on the task by Secretary to the State Government, Alhaji Yakubu Bala Tafidan Yauri, Head of Service, Alhaji Sufiyanu Garba Bena, Chief of Staff Government House, Barr. Attahiru Maccido and Deputy Chief of staff, Alhaji Lauwali Labbo Maishanu. So far the following MDAs have presented their briefs: Office of the Secretary to State Government, office of the Head of Service, Ministries for Higher Education, Information and Culture, Basic and Secondary Education and Government House among others. Published: SSA ON NEW MEDIA Signed:  Murtala Mu'azu Gotomo Press Secretary Office of ...

MATAIMAKIN GWAMNAN JIHAR KEBBI SANATA UMAR TAFIDA YA KARBI BAKUNCIN SHUWAGABANNIN KUNGIYAR KANSILOLI TA JIHAR KEBBI

Image
MATAIMAKIN GWAMNAN JIHAR KEBBI SANATA UMAR TAFIDA YA KARBI BAKUNCIN SHUWAGABANNIN KUNGIYAR KANSILOLI TA JIHAR KEBBI Maigirma Mataimakin Gwamnan Jihar kebbi, Sanata Umar Abubakar Tafidan Kabi OFR, ya karbi bakuncin Shugabancin Kungiyar Kansiloli na jihar kebbi. Da yake jawabi shugaban kungiyar ta kansilolin na jihar kebbi, yace sun kawo wannan ziyarar ne domin taya murnar kama aiki da Kuma sada zumunci, kansilan ya kara da cewa kungiyar su ta shirya tsaf domin bayar da hadin kai don nasarar Gwamnatin Comrade Dr. Nasir Idris Kauran Gwandu da Sanata Umar Abubakar Tafidan Kabi. Mataimakin Gwamnan ya nuna jindadin shi tare da yin godiya matuka bisa ga irin mutuntawar da kungiyar tayi mishi ya Kuma basu tabbacin goyon bayan shi a duk lokacin da bukatar hakan ta taso. Hon. Yahaya Danjada Arg. SSA ON NEW MEDIA 5/06/2023

GAISUWAR RASUWA

Image
GAISUWAR RASUWA  Mataimakin Gwamnan Jihar kebbi, Sanata Umar Abubakar Tafidan Kabi, OFR. Ya ziyarci gidan Margayi Alh. Zubairu  Malami, Wanda yake kane ga Maigirma tsohon ministan shari'a Alh. Abubakar Malami SAN. Mataimakin Gwamnan yayi addu'ar neman gafara ga mamacin ya Kuma roki Allah da ya bashi aljannah firdausi. Hon. Yahaya Danjada Arg. SSA ON NEW MEDIA

SABON MATAIMAKIN GWAMNAN JIHAR KEBBI, SANATA UMAR TAFIDA YA KARBI RANTSUWAR KAMA AIKI

Image
Yau 29/05/2023 sabon Mataimakin Gwamnan Jihar kebbi, Sanata Umar Abubakar (Tafidan Kabi) OFR, ya karbi rantsuwar kama aiki a matsayin sabon Mataimakin Gwamnan Jihar kebbi a babban fiin wasanni na tunawa da Sarki Haliru Abdu dake helikwatar jihar kebbi wato birnin kebbi. Mataimakin Gwamnan bayan karbar rantsuwar kama aiki nan take ya garzaya  ofishin sa domin dubiya da Kuma shirin kama aiki kamar yadda doka ta tanada. Haka zalika sabon Mataimakin Gwamnan ya samu tarba ta musamman daga masoya dake  kowane lungu a garin Argungu, inda kaitsaye yawuce fadar Mai Martaba Sarkin kabin Argungu domin neman tubarrakin shi, da yake nashi jawabi Mai Martaban ya Kara da karfafa al'ummar Jihar nan dasu bayar da dukkan goyon bayan da ya dace ga wadannan sabbin shuwagabannin bisaga irin ayukkan alheri da aka shede su dashi tun basu samu dama ba ya Kuma Kara da yimu su addu'o'i na musamman domin samun nasara a wannan Shugabancin da ya rataya akan su.

KIRAYE KIRAYEN DA AL-UMMAR KARAMAR HUKUMAR MULKI TA GWANDU GA KAIGAMAN GWANDU DOMIN YA FITO TAKARAR KUJERAR DAN MAJALISAR TARAYYA MAI WAƘILTAR GWANDU, ALIERO DA JEGA.

Image
KIRAYE KIRAYEN DA AL-UMMAR KARAMAR HUKUMAR MULKI TA GWANDU GA KAIGAMAN GWANDU DOMIN YA FITO TAKARAR KUJERAR DAN MAJALISAR TARAYYA MAI WAƘILTAR GWANDU, ALIERO DA JEGA. Bayan kwashe tsawon lokaci ana kiraye kirayen Kwamishinan ƙananan hukumomi da masarautu na jihar Kebbi Rt. Hassan Shallah (Kaigaman Gwandu) da ya fito takarar kujerar ɗan majalisar tarayya don ya waƙilci al-ummar Gwandu, Jega da Aliero bisaga chanchantar shi da kasan cewar shi gogaggen ɗan siyasa kuma ma'aikacin gwamnati. Shuwagabannin jam'iyyar APC, 'yan kasuwa, Malaman addini, Manyan ma'aikatan gwamnati, yan boko da sauran jama'ar garin Gwandu sunyi cincirindo a gidan Kwamishinan dake unguwar Shallah a garin Gwandu domin gabatar da Wannan buƙatar ga Maigirma Kwamishinan. Yau juma'a 6/05/2022  Maigirma Kwamishinan ƙananan hukumomi da masarautu na jihar Kebbi Rt. Hon. Hassan Shallah ya saurari wannan ƙudurin na al-umma ya kuma tabbatar mu su da ami...