Kebbi Guber: Kebbi Tribunal Admits Original Certificates of Deputy Governor. 09/08/2023 The Governorship Tribunal sitting in Birnin Kebbi has admitted all the original certificates of the State Deputy Governor, Senator Abubakar Umar, which were presented the Permanent Secretary, Sokoto State Ministry of Basic and Secondary Schools Education as well as Director of Exams. They tendered the documents to prove attendance at various institutions attended by the Kebbi State Deputy Governor as well his attendance in the mock examination of the Sultan Abubakar Teachers College. After the tendering of the documents, the second subpoenaed witness, Abdulrahaman Jafar Lawal was Cross-examined by the 1st, 2nd and 4th Respondents’ counsels as well as the counsel to the petitioners, led by Ibrahim K. Bawa SAN. The Permanent Secretary of the Sokoto State Ministry of Basic and Secondary Schools Education wasrepresented by Director Exams, Mustapha Idris Musa,who informed the Tribunal th...
Maigirma Sanata Umar Abubakar Tafidan Kabi, ya halarci daurin auren Alh. Jamal Idris koko a garin Sakkwato yau assabar. Sanatan yayi addu'a ga ma'auratan tareda roka musu Allah ya basu zaman lafiya da zuri'a dayyaba.
MATAIMAKIN GWAMNAN JIHAR KEBBI SANATA UMAR TAFIDA YA KARBI BAKUNCIN SHUWAGABANNIN KUNGIYAR KANSILOLI TA JIHAR KEBBI Maigirma Mataimakin Gwamnan Jihar kebbi, Sanata Umar Abubakar Tafidan Kabi OFR, ya karbi bakuncin Shugabancin Kungiyar Kansiloli na jihar kebbi. Da yake jawabi shugaban kungiyar ta kansilolin na jihar kebbi, yace sun kawo wannan ziyarar ne domin taya murnar kama aiki da Kuma sada zumunci, kansilan ya kara da cewa kungiyar su ta shirya tsaf domin bayar da hadin kai don nasarar Gwamnatin Comrade Dr. Nasir Idris Kauran Gwandu da Sanata Umar Abubakar Tafidan Kabi. Mataimakin Gwamnan ya nuna jindadin shi tare da yin godiya matuka bisa ga irin mutuntawar da kungiyar tayi mishi ya Kuma basu tabbacin goyon bayan shi a duk lokacin da bukatar hakan ta taso. Hon. Yahaya Danjada Arg. SSA ON NEW MEDIA 5/06/2023
Comments
Post a Comment