BUKIN KAMUN KIFI DA AL-ADUN GARGAJIYA NA KASA DA KASA DAKE GARIN ARGUNGU

*BUKIN KAMUN KIFI DA AL-ADUN GARGAJIYA NA KASA DA KASA DAKE GARIN ARGUNGU

Ya zama dole mu fara da godiya ga Gwamnatin Mai girma Gwamnan jihar kebbi Sanata Abubakar Atiku Bagudu, bisaga goyon bayanshi na tabbatarda an dawo da wannan gagarumin bukin Kamun kifi da al-adun gargajiya na kasa da kasa dake garin Argungu.

Komai ya kan kama domin tabbatarda anyi wannan bukin cikin Wal Wala da jindadin al-ummar jihar nan da kasa baki daya a karkashin kulawar Maigirma shugaban zauren Gwamnonin APC na kasa Sanata Abubakar Atiku Bagudu.

Muna rokon Allah yasa ayi wannan bukin lafiya a kare lafiya tareda samun nasara Mai yawa aciki.

Comments

Popular posts from this blog

Kebbi Guber: Kebbi Tribunal Admits Original Certificates Of Deputy Governor.

MATAIMAKIN GWAMNAN JIHAR KEBBI SANATA UMAR TAFIDA YA KARBI BAKUNCIN SHUWAGABANNIN KUNGIYAR KANSILOLI TA JIHAR KEBBI