Posts

Barka da Sabuwar shekarar Musulunci

Image
Assalamu alaikum,  a madadin Maigirma Khadimul Islam Senator Umar Abubakar Argungu ( Tafidan Kabi)  na yiwa Ilahirin Jama'ar Musulmin duniya barka da shigowa sabuwar shekarar musulunci Wato 1439 bayan Hijirar manzon Allah (SAW)  daga makka zuwa Madina, Allah yakarbi ibadunmu yakuma yafemuna Kura kuranmu baki daya yasa muga karshen wannan muna masu imani akan tafarkin addinin Islam.

Happy New Islamic Year

Image
Taqabbalullahu Minna wa min kum. Ya ALLAH as we step in to the year 1439, we pray for your mercy, kindness, good health and prosperity we seek your forgiveness from our wrong doing in the year 1438. Engr Yahaya Danjada Arg

PDP non Elective Congress 2017

Image
Breaking News: By Yahaya Danjada Arg. PDP NEC proposes a 4 months extension for Makarfi, to Prepare and conduct an elective National Convention. 1. At the 2017 Special National Convention, at Eagle Square Abuja, resolved as follows: 2. I.Affirmed the decision of the NCC that desolved the Anambra state Excos and setting up a Caretaker Conmittees at all levels. 3. Extended the tenure of the Sen. Ahmed Makarfi led National Caretaker Committee by 4 months. 4. Desolved the Excos in Adamawa, Borno, Kebbi, Kwara, osun, Lagos and Ogun states and setup of a Caretaker Committees. 5. Confirmed and ratified all the concluded congresses at the zone and state levels.

Hope for a Great Nigeria 2019

Image
Dan Masanin Gwandu for a Great Nigeria By Engr Yahaya Danjada Arg. "Until we begin to care for one another and to realise that every single human life is precious in the eyes of God, Nigeria will never actualise its destiny as a great nation capable of playing a leading role in the world" Barr. Kabiru Tanimu Turaki, SAN

Hope For a Great Nigeria

Image
Dan Masanin Gwandu is the only hope for Nigeria  2019 Come By Yahaya Danjada Arg. "Until we begin to care for one another and to realise that every single human life is precious in the eyes of God, Nigeria will never actualise its destiny as a great nation capable of playing a leading role in the world" Barr. Kabiru Tanimu Turaki, SAN

SHEKARU BIYU DA APC TA YI TANA MULKI, ILIMI YA SAMI KOMA-BAYA A JIHAR KEBBI

Image
SHEKARU BIYU DA APC TA YI TANA MULKI, ILIMI YA SAMI KOMA-BAYA A JIHAR KEBBI Daga Atiku Sani Birnin Kebbi Masana harkokin Ilimi sun tabbatar da cewa an sami koma-baya a bangaren Ilimi tun daga lokacin da APC ta kama gwamnati a jihar Kebbi .Masu tsokacin sun tabbatar da haka ne ta la'akari da yadda Malaman makarantu ke shan wuya dangane da albashi da kuma yadda aka daina samar da kayan aiki a makaruntu fun bayan faduwar gwamnatin PDP. Inda suka tabbatar da cewa biyan albashi ga malamai da kuma Samar da kayan aiki su ne kashin bayan samun ilmi mai nagarta ga kowace al'umma.                              Wani abin da kuma ya kara durkusar da harkar ilmi a jihar ta Kebbi shi ne,yadda gwamnatin ta APC ta dakatar da biyan kudin jarabawar kammala sakandare ga daliban jihar, kamar yadda gwamnatin da ta gabata ta PDP ta yi.Wanda hakan ya jawo da yawa daga d...

THE NEGLECT OF BIRNIN KEBBI, KEBBI STATE

Image
THE NEGLECT OF BIRNIN KEBBI. written by Haliru Abubakar (Sarki SK) Birnin KEBBI, the headquarters of Gwandu Emirate and Birnin Kebbi Local Government Area as well as the Capital of Kebbi State, has become a victim of betrayal, power play and envy, which has led to its present state of underdevelopment in comparison with its peers. The major road, Ahmadu Bello, way is continuously being reconstructed years after its dualization during the military era. There is neither a business District, nor any state of the art sporting or conference facilities. The Hospital where I was born in the sixties is still the number one medical facility managed by the State Health Ministry. It is of interest to observe that the school of nursing is the only high institution owned by the state which is located in the state capital. The money - guzzling Airport is situated near the farm of the Governor that initiated the project. The Umaru Waziri Federal Polytechnic, was initially a state government owne...