Barka da Sabuwar shekarar Musulunci

Assalamu alaikum,  a madadin Maigirma Khadimul Islam Senator Umar Abubakar Argungu ( Tafidan Kabi)  na yiwa Ilahirin Jama'ar Musulmin duniya barka da shigowa sabuwar shekarar musulunci Wato 1439 bayan Hijirar manzon Allah (SAW)  daga makka zuwa Madina, Allah yakarbi ibadunmu yakuma yafemuna Kura kuranmu baki daya yasa muga karshen wannan muna masu imani akan tafarkin addinin Islam.

Comments

Popular posts from this blog

Kebbi Guber: Kebbi Tribunal Admits Original Certificates Of Deputy Governor.

AL-UMMAR GARIN RINAYE DAKE GARIN GWANDU SUN ZIYARCI KWAMISHINAN KANA NAN HUKUMOMI DA MASARAUTU NA JIHAR KEBBI