NEMAN ALFARMA DAGA MASOYAN TAFIDAN KABI

Salaam. Addu'o'inku nada matukar muhimmanci domin samun nasarar zaben fitarda gwani da Jam'iyyar PDP zata gudanat a gobe in Allah yakaimu. Mai girma Sen. Umar Abubakar (Tafidan Kabi) OFR,  shine Dan takarar mu kuma muna rokon Allah yabashi rinjaye da nasara.


Comments

Popular posts from this blog

Kebbi Guber: Kebbi Tribunal Admits Original Certificates Of Deputy Governor.

AL-UMMAR GARIN RINAYE DAKE GARIN GWANDU SUN ZIYARCI KWAMISHINAN KANA NAN HUKUMOMI DA MASARAUTU NA JIHAR KEBBI