MATASAN ZURU EMIRATE ABOKAN TAFIYAR BABA TAFIDAN KABI*

*MATASAN ZURU EMIRATE ABOKAN TAFIYAR BABA TAFIDAN KABI*

Kai Tsaye Daga Garin Zuru Domin Kara Tabbatarwa Shuwagabannin Matasan Kungiyoyin Kasar Zuru Emirate Tareda Shuwagabannin Mata Cewa Dantakarar  Gwamnan Jahar Kebbi Wato *Baba Umaru Tafidan Kabi* Yana Kara Nuna Godiyarsa Agaresu Tareda Jin Dadin Yanda Suke Tafiyarda Hadinkan Matasan Zuru Emirate Domin Kawo Cigabansu.

Wannan Sakon Yafitone Daga Bakin *Hon.Yahayya Danjada Arg*

Daganan Munsamu Garzayawa Wajen Dattijan Kasar Zuru Emirate Kamarsu *Dr.Kwaire*, *Hon.Ishiyaku Daudu* Tareda Babban Kane Gasu *Ishaya Bamayi* $un Bamu Gagaruwamar Shawara Ga Kowanne Shugaban Kananan Kungiyoyin Matasa Muna Rokon Allah Yabamu Ikon Kafa Gwamnati Ajahar Kebbi, Allah Yaba *Baba Tafidan Kabi* Wannan Kujerar Ameen Summah Ameen.

               ✍✍✍
               *DAGA*
*$ARKIN YAKIN HON.JUNAIDU WASAGU*

Comments

Popular posts from this blog

AL-UMMAR GARIN RINAYE DAKE GARIN GWANDU SUN ZIYARCI KWAMISHINAN KANA NAN HUKUMOMI DA MASARAUTU NA JIHAR KEBBI

ƘUNGIYAR 'YAN SAKAI MAI SUNA (AMANA FARMERS) A YAU TA KAWO TALLAFI GA GWANNATIN JAHAR KEBBI NA ABINCI DA TAKIN ZAMANI KAN ƁARNAR RUWA.

MATAIMAKIN GWAMNAN JIHAR KEBBI SANATA UMAR TAFIDA YA KARBI BAKUNCIN SHUWAGABANNIN KUNGIYAR KANSILOLI TA JIHAR KEBBI