Posts

Showing posts from June, 2023

KEBBI DEPUTY GOV. LEADS STATE MINISTERIAL BRIEFINGS

Image
KEBBI DEPUTY GOV. LEADS STATE MINISTERIAL BRIEFINGS The Deputy Governor of Kebbi State, Senator Umar Abubakar Tafidan Kabi continues receiving briefs by Ministries, Departments and Agencies (MDAs) on behalf of the State Governor at Presidential Lodge, Birnin Kebbi. This is in keeping  with the directive of the State Governor, Dr. Nasir Idris Kauran Gwandu. The Deputy Governor is being assisted on the task by Secretary to the State Government, Alhaji Yakubu Bala Tafidan Yauri, Head of Service, Alhaji Sufiyanu Garba Bena, Chief of Staff Government House, Barr. Attahiru Maccido and Deputy Chief of staff, Alhaji Lauwali Labbo Maishanu. So far the following MDAs have presented their briefs: Office of the Secretary to State Government, office of the Head of Service, Ministries for Higher Education, Information and Culture, Basic and Secondary Education and Government House among others. Published: SSA ON NEW MEDIA Signed:  Murtala Mu'azu Gotomo Press Secretary Office of ...

MATAIMAKIN GWAMNAN JIHAR KEBBI SANATA UMAR TAFIDA YA KARBI BAKUNCIN SHUWAGABANNIN KUNGIYAR KANSILOLI TA JIHAR KEBBI

Image
MATAIMAKIN GWAMNAN JIHAR KEBBI SANATA UMAR TAFIDA YA KARBI BAKUNCIN SHUWAGABANNIN KUNGIYAR KANSILOLI TA JIHAR KEBBI Maigirma Mataimakin Gwamnan Jihar kebbi, Sanata Umar Abubakar Tafidan Kabi OFR, ya karbi bakuncin Shugabancin Kungiyar Kansiloli na jihar kebbi. Da yake jawabi shugaban kungiyar ta kansilolin na jihar kebbi, yace sun kawo wannan ziyarar ne domin taya murnar kama aiki da Kuma sada zumunci, kansilan ya kara da cewa kungiyar su ta shirya tsaf domin bayar da hadin kai don nasarar Gwamnatin Comrade Dr. Nasir Idris Kauran Gwandu da Sanata Umar Abubakar Tafidan Kabi. Mataimakin Gwamnan ya nuna jindadin shi tare da yin godiya matuka bisa ga irin mutuntawar da kungiyar tayi mishi ya Kuma basu tabbacin goyon bayan shi a duk lokacin da bukatar hakan ta taso. Hon. Yahaya Danjada Arg. SSA ON NEW MEDIA 5/06/2023

GAISUWAR RASUWA

Image
GAISUWAR RASUWA  Mataimakin Gwamnan Jihar kebbi, Sanata Umar Abubakar Tafidan Kabi, OFR. Ya ziyarci gidan Margayi Alh. Zubairu  Malami, Wanda yake kane ga Maigirma tsohon ministan shari'a Alh. Abubakar Malami SAN. Mataimakin Gwamnan yayi addu'ar neman gafara ga mamacin ya Kuma roki Allah da ya bashi aljannah firdausi. Hon. Yahaya Danjada Arg. SSA ON NEW MEDIA