Posts

Showing posts from 2021

Jagaban Gwandu yabada gudunmuwar ₦1.m ga Makarantar Sheikh Abubakar Nassarawa.

Image
Jagaban Gwandu yabada gudunmuwar ₦1.m ga Makarantar Sheikh Abubakar Nassarawa. A yau Lahadi 7-11-2021, Mai girma Hadimi na Musamman (P.A) ga Mai girma Gwamnan Jahar Kebbi Alh Faruku Musa Yaro Enabo (Jagaban Gwandu) ya halarci Walimar Saukar Alƙur'ani Mai Tsalki na Makarantar Marigayi Sheikh Abubakar Nassarawa wadda ake kira Madrasatul Abdullahi Bin Mas'ud ƙarƙashin Makarantar Sir Haruna Rasheed dake garin Birnin Kebbi, Jahar Kebbi. Mai girma Jagaban, yace a kullum burinshi shine tallafawa addinin Musulunci ta duk hanyar da yasamu dama, ya ƙara da cewa ilmi musamman na addini shine gishirin zaman lafiya da rayuwa ingantacciya, saboda haka yake ƙoƙari iya ƙoƙarinshi domin taimakon addini. Ya bayyana cewa amadadin shi kanshi da iyalanshi da abokkanshi da 'yan uwanshi ya bada kyautar Naira miliyan Ɗaya ga Makarantar, wanda yace: Naira Dubu Ɗari Biyar (#500,000) ga Dalibban da suka sauke Alkur'ani su (81)  Naira Dubu Ɗari Biyar (#250,000) ga Malamman Makarantar.  Haka zalika...

UMARU SHINKAFI

Image
UMARU SHINKAFI LEGACY FOUNDATION HOLDS SECOND SHINKAFI SECURITY AND INTELLIGENCE SUMMIT IN ABUJA  The Umaru Shinkafi Legacy Foundation was established in honour of Late Umaru Aliyu Shinkafi. Amongst other humanitarian objectives, it holds an annual security summit which provides a platform for stakeholders across all spheres of National Security.  The second Shinkafi Intelligence and Security Summit held on 13th July 2021, with the Theme: Socio-Economic Implications of Kidnapping and Banditry in Nigeria.  Welcoming the participants, Chief Coordinator of the Umaru Shinkafi Legacy Foundation and former Governor of Zamfara state, H.E Mamuda Aliyu Shinkafi said that the choice of the theme and topics of discussion is apt and timely in light of the ideas of the Late Marafa. He disclosed that the discussants of the day include the Governors of some of the most hard-hit states in the country.  He prayed for a beneficial deliberation and announced that submissions will be fo...

AN GUDANAR DA WASANNI TSAKANIN MAKARANTU A MAKARANTAR KWANA TA SARKI HARUNA DAKE BIRNIN KEBBI.

Image
AN GUDANAR DA WASANNI TSAKANIN MAKARANTU A MAKARANTAR KWANA TA SARKI HARUNA DAKE BIRNIN KEBBI. A yau Alhamis 8-7-2021 mai girman Jagaban Gwandu Alhaji Faruku Musa Yaro (Enabo) yasamu halartar gamayyar wasanni da aka shirya tsakanin Makarantu kwana dana jeka-kadawo sun haɗu a makarantar tunawa da Sarki Haruna dake Birnin Kebbi inda Jagaban Mallam Abdullahin Gwandu yasamu rakiyar: Alh Babangida Sarki  Alh Usman Osho  Chairman APC, Aliero Chairman APC, Kalgo Chairman APC, Bunza. Dayake jawabin maraba, Sarkin Gobir na Kalgo, Alh Jada Haruna Rasheed yayi godiya gameda irin ƙoƙarin da Jagaban keyi wajen huɓɓasawa tareda taimakawa Makarantu. Ya miƙa ƙoƙon baranshi na neman mota domin samun sauƙin jirga-jirga da 'yan Makaranta. Shi ma Jagaban Gwandu, Alh Faruku Musa Yaro (Enqbo) ya nemi shuwagabannin wannan wasar dasu sake shirya irin wannan gasar bayan bukin babbar Sallah saboda ƙayatarwar da yasamu ga wannan gasar. Yace Mai Girma Gwamnan Kebbi Sen. Abubakar Atiku Bagudu ...

NOMA TUSHEN ARZIKI

Image
NOMA TUSHEN ARZIKI. Maigirma Gwamnan Jahar Kebbi Sanata Abubakar Atiku Bagudu MATAWALLEN GWANDU yabada umurnin hannata Tarikitoti Sabbi Guda Goma Sha Biyar 15 a Kananan Hukumomi Ukku 3 dake Yankin Kasar Zuru A Jahar Kebbi domin yima Talakkawan Yankin da Fitinar Barayin Shanu tahanama Samun noman Shanu don noma a Damanar bana. Kananan Hukumomin sun Hada da 1. Zuru Tarikitoti Guda 3 2. Danko Wasagu Guda 7 3. Sakaba Guda 5 Tuni Kwamishinan Ma'aikatar Gona da Albarkatun Kasa na Jahar Kebbi Alh Maigari Abdullahi Dakingari ya hannata su ga Kwamishinan Kananan Hukumomi da Masarautun Jahar Kebbi Rt. Hon Hassan Shallah Gwandu inda shi kuma ya hannata su ga Shugabannin Kananan Hukumomin su Ukku Karkashin Jagorancin Hon Kabiru Muhammad Rafi na Karamar Hukumar Mulki ta Zuru. Da yake Jawabi Kwamishinan Kananan Hukumomi da Masarautun Jahar Kebbi Rt. Hon Hassan Muhammad Shallah Gwandu ya jawo Hankalin Shugabannin Kananan Hukumomin da cewa suyi Kokari suyi aiki da Tarikitotin kamar yad...

Maigirma Gwamnan Jihar Kebbi Sen. Abubakar Atiku Bagudu ya Sabunta Katinsa ta Memba a Jam'iyar Apc.

Image
Maigirma Gwamnan Jihar Kebbi Sen. Abubakar Atiku Bagudu ya Sabunta Katinsa ta Memba a Jam'iyar Apc. A Yau ne Maigirma Gwamnan Jihar Kebbi Sen. Abubakar Atiku Bagudu ya yanka Sabuwar Katin Rejistan Katin Zama Memba na Jam'iyar Apc a Mazabarsa ta Nasarawa II a Runfar Malam Mai Alelu dake Birnin Kebbi Mai Lambar 006. Kuma daga yau an fara yin Rejistar Katin zama Memba a Jam'iyar Apc a Jihar Kebbi Ina anka Gudanar da yin Rejistar Katin Jam'iyar Apc a Karkashin Kwamitin Jam'iyar Apc na Kasa Karkashin Jagorancin Prof. Sani Yahaya.  Daga Zaidu Bala Kofa Sabuwa Birnin Kebbi.

Tour on some of the Governor Bagudu Developmental Projects

Image
Tour on some of the Governor Bagudu Developmental Projects:  This is Aliero International Onion Market in Aliero local government of kebbi state.Constructed by Kebbi State Government under the leadership of His Excellency Senator Abubakar Atiku Bagudu By  Sani Twoeffect Yauri Kebbi State New media