NEMAN ALFARMA DAGA MASOYAN TAFIDAN KABI

Salaam. Addu'o'inku nada matukar muhimmanci domin samun nasarar zaben fitarda gwani da Jam'iyyar PDP zata gudanat a gobe in Allah yakaimu. Mai girma Sen. Umar Abubakar (Tafidan Kabi) OFR, shine Dan takarar mu kuma muna rokon Allah yabashi rinjaye da nasara.