Posts

Showing posts from 2022

KIRAYE KIRAYEN DA AL-UMMAR KARAMAR HUKUMAR MULKI TA GWANDU GA KAIGAMAN GWANDU DOMIN YA FITO TAKARAR KUJERAR DAN MAJALISAR TARAYYA MAI WAƘILTAR GWANDU, ALIERO DA JEGA.

Image
KIRAYE KIRAYEN DA AL-UMMAR KARAMAR HUKUMAR MULKI TA GWANDU GA KAIGAMAN GWANDU DOMIN YA FITO TAKARAR KUJERAR DAN MAJALISAR TARAYYA MAI WAƘILTAR GWANDU, ALIERO DA JEGA. Bayan kwashe tsawon lokaci ana kiraye kirayen Kwamishinan ƙananan hukumomi da masarautu na jihar Kebbi Rt. Hassan Shallah (Kaigaman Gwandu) da ya fito takarar kujerar ɗan majalisar tarayya don ya waƙilci al-ummar Gwandu, Jega da Aliero bisaga chanchantar shi da kasan cewar shi gogaggen ɗan siyasa kuma ma'aikacin gwamnati. Shuwagabannin jam'iyyar APC, 'yan kasuwa, Malaman addini, Manyan ma'aikatan gwamnati, yan boko da sauran jama'ar garin Gwandu sunyi cincirindo a gidan Kwamishinan dake unguwar Shallah a garin Gwandu domin gabatar da Wannan buƙatar ga Maigirma Kwamishinan. Yau juma'a 6/05/2022  Maigirma Kwamishinan ƙananan hukumomi da masarautu na jihar Kebbi Rt. Hon. Hassan Shallah ya saurari wannan ƙudurin na al-umma ya kuma tabbatar mu su da ami

THE SOKOTO STATE HIGHER COURT JUDGE, JUSTICE MOHAMMED MOHAMMED STROKE OUT THE EFCC CASE IE SEN. UMAR TAFIDAN KABI Vs FEDERAL GOVERNMENT

Image
The Sokoto State Higher Court judge, Justice Mohammed Mohammed today Monday March 21st stroke out the  EFCC case ie Sen Umar Tafida Vs Federal Government and equally discharge Sen Tafida. In his ruling he said the case has not been initiated on the due process of law because the case is purely civil transactions based on the business contract entered by Sokoto State Government and hijrah Textiles via Memorandum of Understanding signed by  two mutual partners and its clearly based on the business contract signed by the partners who have joint responsibilities of providing of funds for working capital and as may be required for the operations of the company based on the ratio of the shareholdings or ownership structure.The money paid to Hijrah Textiles is for the purchase of 40% shares or equity share holding. In case of any disagreement between the shareholders the Memorandum of Understanding has defined steps to address any disagreement and the Memorandum of Understanding i