Posts

Showing posts from June, 2021

NOMA TUSHEN ARZIKI

Image
NOMA TUSHEN ARZIKI. Maigirma Gwamnan Jahar Kebbi Sanata Abubakar Atiku Bagudu MATAWALLEN GWANDU yabada umurnin hannata Tarikitoti Sabbi Guda Goma Sha Biyar 15 a Kananan Hukumomi Ukku 3 dake Yankin Kasar Zuru A Jahar Kebbi domin yima Talakkawan Yankin da Fitinar Barayin Shanu tahanama Samun noman Shanu don noma a Damanar bana. Kananan Hukumomin sun Hada da 1. Zuru Tarikitoti Guda 3 2. Danko Wasagu Guda 7 3. Sakaba Guda 5 Tuni Kwamishinan Ma'aikatar Gona da Albarkatun Kasa na Jahar Kebbi Alh Maigari Abdullahi Dakingari ya hannata su ga Kwamishinan Kananan Hukumomi da Masarautun Jahar Kebbi Rt. Hon Hassan Shallah Gwandu inda shi kuma ya hannata su ga Shugabannin Kananan Hukumomin su Ukku Karkashin Jagorancin Hon Kabiru Muhammad Rafi na Karamar Hukumar Mulki ta Zuru. Da yake Jawabi Kwamishinan Kananan Hukumomi da Masarautun Jahar Kebbi Rt. Hon Hassan Muhammad Shallah Gwandu ya jawo Hankalin Shugabannin Kananan Hukumomin da cewa suyi Kokari suyi aiki da Tarikitotin kamar yad...