Maigirma Gwamnan Jihar Kebbi Sen. Abubakar Atiku Bagudu ya Sabunta Katinsa ta Memba a Jam'iyar Apc.

Maigirma Gwamnan Jihar Kebbi Sen. Abubakar Atiku Bagudu ya Sabunta Katinsa ta Memba a Jam'iyar Apc. A Yau ne Maigirma Gwamnan Jihar Kebbi Sen. Abubakar Atiku Bagudu ya yanka Sabuwar Katin Rejistan Katin Zama Memba na Jam'iyar Apc a Mazabarsa ta Nasarawa II a Runfar Malam Mai Alelu dake Birnin Kebbi Mai Lambar 006. Kuma daga yau an fara yin Rejistar Katin zama Memba a Jam'iyar Apc a Jihar Kebbi Ina anka Gudanar da yin Rejistar Katin Jam'iyar Apc a Karkashin Kwamitin Jam'iyar Apc na Kasa Karkashin Jagorancin Prof. Sani Yahaya. Daga Zaidu Bala Kofa Sabuwa Birnin Kebbi.