MATASAN ZURU EMIRATE ABOKAN TAFIYAR BABA TAFIDAN KABI*
*MATASAN ZURU EMIRATE ABOKAN TAFIYAR BABA TAFIDAN KABI* Kai Tsaye Daga Garin Zuru Domin Kara Tabbatarwa Shuwagabannin Matasan Kungiyoyin Kasar Zuru Emirate Tareda Shuwagabannin Mata Cewa Dantakarar Gwamnan Jahar Kebbi Wato *Baba Umaru Tafidan Kabi* Yana Kara Nuna Godiyarsa Agaresu Tareda Jin Dadin Yanda Suke Tafiyarda Hadinkan Matasan Zuru Emirate Domin Kawo Cigabansu. Wannan Sakon Yafitone Daga Bakin *Hon.Yahayya Danjada Arg* Daganan Munsamu Garzayawa Wajen Dattijan Kasar Zuru Emirate Kamarsu *Dr.Kwaire*, *Hon.Ishiyaku Daudu* Tareda Babban Kane Gasu *Ishaya Bamayi* $un Bamu Gagaruwamar Shawara Ga Kowanne Shugaban Kananan Kungiyoyin Matasa Muna Rokon Allah Yabamu Ikon Kafa Gwamnati Ajahar Kebbi, Allah Yaba *Baba Tafidan Kabi* Wannan Kujerar Ameen Summah Ameen. ✍✍✍ *DAGA* *$ARKIN YAKIN HON.J...