Posts

Showing posts from July, 2021

UMARU SHINKAFI

Image
UMARU SHINKAFI LEGACY FOUNDATION HOLDS SECOND SHINKAFI SECURITY AND INTELLIGENCE SUMMIT IN ABUJA  The Umaru Shinkafi Legacy Foundation was established in honour of Late Umaru Aliyu Shinkafi. Amongst other humanitarian objectives, it holds an annual security summit which provides a platform for stakeholders across all spheres of National Security.  The second Shinkafi Intelligence and Security Summit held on 13th July 2021, with the Theme: Socio-Economic Implications of Kidnapping and Banditry in Nigeria.  Welcoming the participants, Chief Coordinator of the Umaru Shinkafi Legacy Foundation and former Governor of Zamfara state, H.E Mamuda Aliyu Shinkafi said that the choice of the theme and topics of discussion is apt and timely in light of the ideas of the Late Marafa. He disclosed that the discussants of the day include the Governors of some of the most hard-hit states in the country.  He prayed for a beneficial deliberation and announced that submissions will be fo...

AN GUDANAR DA WASANNI TSAKANIN MAKARANTU A MAKARANTAR KWANA TA SARKI HARUNA DAKE BIRNIN KEBBI.

Image
AN GUDANAR DA WASANNI TSAKANIN MAKARANTU A MAKARANTAR KWANA TA SARKI HARUNA DAKE BIRNIN KEBBI. A yau Alhamis 8-7-2021 mai girman Jagaban Gwandu Alhaji Faruku Musa Yaro (Enabo) yasamu halartar gamayyar wasanni da aka shirya tsakanin Makarantu kwana dana jeka-kadawo sun haɗu a makarantar tunawa da Sarki Haruna dake Birnin Kebbi inda Jagaban Mallam Abdullahin Gwandu yasamu rakiyar: Alh Babangida Sarki  Alh Usman Osho  Chairman APC, Aliero Chairman APC, Kalgo Chairman APC, Bunza. Dayake jawabin maraba, Sarkin Gobir na Kalgo, Alh Jada Haruna Rasheed yayi godiya gameda irin ƙoƙarin da Jagaban keyi wajen huɓɓasawa tareda taimakawa Makarantu. Ya miƙa ƙoƙon baranshi na neman mota domin samun sauƙin jirga-jirga da 'yan Makaranta. Shi ma Jagaban Gwandu, Alh Faruku Musa Yaro (Enqbo) ya nemi shuwagabannin wannan wasar dasu sake shirya irin wannan gasar bayan bukin babbar Sallah saboda ƙayatarwar da yasamu ga wannan gasar. Yace Mai Girma Gwamnan Kebbi Sen. Abubakar Atiku Bagudu ...